Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Woman: Not to be given in marriage considered a calamity

3 ayoyi · 73 fannoni

Ayoyi game da Not to be given in marriage considered a calamity

  1. Sai ta kuma ce, “Sai dai, ka biya mini wannan bukata guda. Ka ba ni wata biyu in yi ta yawo da ni da ƙawayena a kan duwatsu mu yi makoki, domin ba zan yi aure ba.”

  2. Wuta ta cinye matasansu maza, ’yan matansu kuma ba su da waƙoƙin aure;

  3. A wannan rana mata guda bakwai za su cafke namiji guda su ce, “Ma ciyar da kanmu mu kuma yi wa kanmu sutura; ka dai bari mu ce kai ne mijinmu. Ka ɗauke mana kunyar da za mu sha.”