Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Woman: Considered a valuable booty in war

2 ayoyi · 73 fannoni

Ayoyi game da Considered a valuable booty in war

  1. Game da mata, yara, dabbobi da kuma sauran abubuwan da suke cikin birnin, za ku iya kwasa waɗannan a matsayin ganima wa kanku. Za ku kuma yi amfani da ganimar da Ubangiji Allahnku ya ba ku daga abokan gābanku.

  2. suka kwashe mata, yara da tsofaffi da dukan abubuwan da suke cikin garin. Ba su kashe kowa ba, amma suka kwashe su, suka tafi.