Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Woman: (Wise,) of saints
Ayoyi game da (Wise,) of saints
“A lokacin mulkin sama zai zama kamar budurwai goma waɗanda suka ɗauki fitilunsu suka fita don su taryi ango.
Biyar daga cikinsu wawaye ne, biyar kuma masu hikima.
Masu hikimar kuwa suka riƙo tulunan mai da fitilunsu.