Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Woman: From one of Adam's ribs

2 ayoyi · 73 fannoni

Ayoyi game da From one of Adam's ribs

  1. Saboda haka Ubangiji Allah ya sa mutumin ya yi barci mai nauyi; yayinda yake barci sai ya ɗauko ɗaya daga cikin haƙarƙarin mutumin, ya kuma rufe wurin da nama.

  2. Sa’an nan Ubangiji Allah ya yi mace daga haƙarƙarin da ya ɗauko daga mutumin, ya kuwa kawo ta wurin mutumin.