Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Woman: Allowed to join in the temple-music from the time of David

4 ayoyi · 73 fannoni

Ayoyi game da Allowed to join in the temple-music from the time of David

  1. Dukan waɗannan ’ya’yan Heman ne mai duba na sarki. An ba shi su ta wurin alkawarin Allah don yă ɗaukaka shi. Allah ya ba Heman ’ya’ya maza goma sha huɗu da ’ya’ya mata uku.

  2. Dukan waɗannan mutane suna a ƙarƙashin kulawar mahaifansu don kaɗe-kaɗe da bushe-bushe a cikin haikalin Ubangiji, da ganguna, molaye da garayu, don hidima a gidan Allah. Asaf, Yedutun da Heman suna ƙarƙashin kulawar sarki.

  3. ban da bayinsu maza da mata 7,337; suna kuma da mawaƙa maza da mata 200.

  4. ban da bayinsu maza da mata 7,337. Suna kuma da mawaƙa maza da mata 245.