Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Wine: Of the blood of Christ

3 ayoyi · 83 fannoni

Ayoyi game da Of the blood of Christ

  1. Sa’an nan ya ɗauki kwaf, ya yi godiya, ya kuma ba su, yana cewa, “Ku shassha daga cikinsa, dukanku.

  2. Wannan jinina ne na sabon alkawari, wanda aka zubar saboda mutane da yawa, don gafarar zunubai.

  3. Ina gaya muku, ba zan ƙara shan ruwan inabin nan ba har sai ranar da zan sha shi sabo tare da ku a mulkin Ubana.”