Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Wine: Often spiced to increase its strength, &c

4 ayoyi · 83 fannoni

Ayoyi game da Often spiced to increase its strength, &c

  1. Ta shirya abincinta gauraye da ruwan inabinta; ta kuma shirya teburinta.

  2. “Ku zo, ku ci abincina da ruwan inabin da na gauraye.

  3. Waɗanda suke daɗe suna shan ruwan inabi, waɗanda suke neman ƙoƙon damammen ruwan inabi.

  4. Da sai in bi da kai in kawo ka gidan mahaifiyata, ita da ta koyar da ni. Da na ba ka ruwan inabi gaurayayye da kayan yaji ka sha, zaƙin rumman nawa.