Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Wine: Forbidden to priests while on duty

2 ayoyi · 83 fannoni

Ayoyi game da Forbidden to priests while on duty

  1. “Kai da ’ya’yanka maza, ba za ku sha ruwan inabi ko wani abu mai sa jiri ba a duk sa’ad da za ku shiga cikin Tentin Sujada, in ba haka ba za ku mutu. Wannan dawwammamiyar farilla ce wa tsararraki masu zuwa.

  2. Kada firist ya sha ruwan inabi sa’ad da zai shiga fili na can ciki.