Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Wine: Given to Jesus at the crucifixion

4 ayoyi · 83 fannoni

Ayoyi game da Given to Jesus at the crucifixion

  1. Nan da nan, ɗaya daga cikinsu ya ruga, ya sami soso, ya jiƙa shi da ruwan tsami, ya sa a sanda, ya miƙa wa Yesu, yă sha.

  2. Sai suka miƙa masa ruwan inabi gauraye da mur, don yă rage zafi, amma bai sha ba.

  3. Sojoji su ma, suka zo suka yi masa ba’a. Suka miƙa masa ruwan tsami.

  4. To, akwai wani tulun ruwan tsami ajiye a can, saboda haka suka jiƙa soso da shi, suka soka soson a sandan itacen hizzob, suka kai bakin Yesu.