Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Wine: Samson's mother forbidden to drink

2 ayoyi · 83 fannoni

Ayoyi game da Samson's mother forbidden to drink

  1. To, sai ki lura kada ki sha ruwan inabi ko wani abu mai sa maye, kada kuma ki ci wani abu marar tsarki,

  2. gama za ki yi ciki, ki haifi ɗa. Aska ba za tă taɓa kansa ba, domin yaron zai zama Banazare, keɓaɓɓe ga Allah tun daga haihuwa, shi ne kuwa zai soma ceton Isra’ilawa daga hannuwan Filistiyawa.”