Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Wine: The juice of the pomegranate
Ayoyi game da The juice of the pomegranate
Da sai in bi da kai in kawo ka gidan mahaifiyata, ita da ta koyar da ni. Da na ba ka ruwan inabi gaurayayye da kayan yaji ka sha, zaƙin rumman nawa.