Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Wine: Possessions of Judah
Ayoyi game da Possessions of Judah
“Yahuda, ’yan’uwanka za su yabe ka; hannuwanka za su kasance a wuyan abokan gābanka, ’ya’yan mahaifinka maza za su rusuna maka.
Zai daure jakinsa a kuringa, aholakinsa a rassa mafi kyau; zai wanke tufafinsa cikin ruwan inabi rigunansa cikin inabi ja wur kamar jini.
Idanunsa za su duhunce fiye da ruwan inabi, haƙorarsa farare kamar madara.