Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Wine: Sometimes mixed with milk as a beverage
Ayoyi game da Sometimes mixed with milk as a beverage
Na zo lambuna, ’yar’uwata, amaryata; na tattara mur nawa da kayan yajina. Na sha zumana da kuma kakinsa na sha ruwan inabina da kuma madarana. Ƙawaye Ku ci, ku kuma sha, ya ku ƙawaye; ku sha ku ƙoshi, ya ƙaunatattu.