Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Wine: Strengthening
Ayoyi game da Strengthening
Sarki ya ce wa Ziba, “Me ya sa ka kawo waɗannan?” Ziba ya ce, “Jakuna domin iyalin gidan sarki su hau ne, burodi da ’ya’yan itace domin mutane su ci, ruwan inabi kuma domin waɗanda suka gaji a hamada.”
Ka ƙarfafa ni da zabibi ka wartsake ni da gawasa, gama ina suma don ƙauna.