Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Wine: Intoxication from the use of wine
Ayoyi game da Intoxication from the use of wine
ruwan inabi yakan sa zuciyar mutum tă yi murna, mai kuwa yakan sa fuska tă yi haske, abinci kuma da yake riƙe zuciyarsa.
Mugunta da ta’adi kamar ci da sha suke a gare su.