Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Wine: Forbidden to the priests while engaged in the tabernacle
Ayoyi game da Forbidden to the priests while engaged in the tabernacle
“Kai da ’ya’yanka maza, ba za ku sha ruwan inabi ko wani abu mai sa jiri ba a duk sa’ad da za ku shiga cikin Tentin Sujada, in ba haka ba za ku mutu. Wannan dawwammamiyar farilla ce wa tsararraki masu zuwa.