Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Wine: Of the blessing of the gospel
Ayoyi game da Of the blessing of the gospel
Ta shirya abincinta gauraye da ruwan inabinta; ta kuma shirya teburinta.
“Ku zo, ku ci abincina da ruwan inabin da na gauraye.
A kan wannan dutse Ubangiji Maɗaukaki zai shirya bikin abinci mai kyau don dukan mutane, liyafar ajiyayyen ruwan inabi da nama mafi kyau da ruwan inabi mafi kyau.
“Ku zo, dukanku masu jin ƙishi, ku zo wurin ruwaye; ku kuma da ba ku da kuɗi, ku zo, ku saya ku kuma ci! Ku zo, ku saya ruwan inabi da madara ba tare da kuɗi ba ba za ku kuma biya kome ba.