Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Water: (Rapidly flowing away,) of the career of the wicked
Ayoyi game da (Rapidly flowing away,) of the career of the wicked
“Duk da haka kamar abu marar nauyi suke a kan ruwa; gefen ƙasar da suke, an la’anta ta, yadda ba wanda yake zuwa gonar inabinsu.
Bari su ɓace kamar ruwa mai wucewa; sa’ad da suka ja bakansu, bari kibiyoyinsu su murtsuke.