Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Water: Created the firmament to divide
Ayoyi game da Created the firmament to divide
Allah ya ce, “Bari sarari yă kasance tsakanin ruwaye domin yă raba ruwa da ruwa.”
Saboda haka Allah ya yi sarari ya raba ruwan da yake ƙarƙashin sararin da ruwan da yake bisansa. Haka kuwa ya kasance.