Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Water: (Poured out,) of the wrath of God
Ayoyi game da (Poured out,) of the wrath of God
Shugabannin Yahuda suna kamar waɗanda suke matsar da duwatsun shaidar da aka sa a kan iyaka ne. Zan zubo musu da fushina a kansu kamar rigyawar ruwa.