Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Water: Frequently brackish and unfit for use
Ayoyi game da Frequently brackish and unfit for use
Da suka zo Mara, ba su iya shan ruwan ba saboda yana da ɗaci (shi ya sa ake kira wurin Mara).
Mutane garin suka ce wa Elisha, “Ranka yă daɗe, duba, garin yana da kyan gani, amma ruwan ba shi da kyau, ƙasar kuma ba ta ba da amfani.”