Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Water: Brought from the jaw-bone of an ass
Ayoyi game da Brought from the jaw-bone of an ass
Sa’an nan Allah ya buɗe wani rami a Lehi, ruwa kuwa ya fito daga ciki. Da Samson ya sha, sai ƙarfinsa ya dawo, ya kuma wartsake. Aka sa wa wannan maɓulɓula suna En Hakkore, yana nan a Lehi har wa yau.