Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Water: Congealed by cold
Ayoyi game da Congealed by cold
Daga cikin wane ne aka haifi ƙanƙara? Wane ne ya haifi jaura daga sammai
Yana shimfiɗa ƙanƙara kamar ulu yă kuma watsar da hazo kamar toka.
Yana zuba ƙanƙara kamar ƙananan duwatsu. Wa zai iya jure wa sanyin da ya aiko?