Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Water: Necessary to the comfort and happiness of man
Ayoyi game da Necessary to the comfort and happiness of man
“Matalauta da mabukata suna neman ruwa, amma babu kome; harsunansu sun bushe saboda ƙishi. Amma Ni Ubangiji zan amsa musu; Ni, Allah na Isra’ila, ba zan yashe su ba.
Ke kuma, saboda jinin alkawarina da ke, zan ’yantar da ’yan kurkukunki daga rami marar ruwa.