Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Water: Ponds
Ayoyi game da Ponds
Ubangiji ya ce wa Musa, “Ka ce wa Haruna, ‘Ka ɗauki sandanka, ka miƙa hannunka kan ruwan Masar, kan kogunansu da rafuffukansu da kududdufansu da kuma dukan tafkunansu, za su zama jini.’ Jini zai kasance ko’ina a Masar, har ma a cikin abubuwan ajiyar ruwansu da aka yi da itace da kuma dutse.”
Masu aikin tufafi ransu zai ɓace, kuma dukan masu samun albashi za su damu.