Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Water: Rises in vapour to the clouds
Ayoyi game da Rises in vapour to the clouds
suka gudu a bisa duwatsu, suka gangara zuwa cikin kwaruruka, zuwa wurin da ka shirya musu.
Dukan rafuffuka sukan gangara zuwa teku, duk da haka teku ba ya cika. Daga inda rafuffukan suke fitowa, a can suke komawa kuma.