Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Water: The clouds
Ayoyi game da The clouds
Saboda haka Allah ya yi sarari ya raba ruwan da yake ƙarƙashin sararin da ruwan da yake bisansa. Haka kuwa ya kasance.
Ya naɗe ruwaye a cikin gizagizansa, duk da haka girgijen bai yage saboda nauyi ba.
Ya rufe fuskar wata, ya shimfiɗa gizagizai a kan shi,