Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Water: Necessary to vegetation
Ayoyi game da Necessary to vegetation
babu tsiro a duniya kuma ganyaye ba su tsira a busasshiyar ƙasa ko ba, gama Ubangiji Allah bai aiko da ruwan sama a kan duniya ba tukuna, babu kuma wani mutumin da zai nome ƙasar,
amma dai rafuffuka suna ɓullo da ruwa daga ƙasa suna jiƙe ko’ina a fāɗin ƙasa.
Daga ya ji ƙanshin ruwa zai tohu yă yi tsiro kamar shuka.
Za ku zama kamar itacen oak mai busasshen ganyaye, kamar lambu marar ruwa.