Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Water: (Its weakness,) of faintness and cowardice

2 ayoyi · 84 fannoni

Ayoyi game da (Its weakness,) of faintness and cowardice

  1. suka kashe Isra’ilawa wajen mutum talatin da shida, suka fafari Isra’ilawa tun daga bakin ƙofar birnin har zuwa wurin da ake fasa duwatsu. Suka karkashe su a gangare. Wannan ya sa zuciyar Isra’ilawa ta narke suka zama kamar ruwa.

  2. Kowane hannu zai raunana, kowace gwiwa kuma za tă zama marar ƙarfi kamar ruwa.