Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Water: (Spilled on the ground,) of death
Ayoyi game da (Spilled on the ground,) of death
Kamar ruwan da ya zuba a ƙasa, wanda ba a iya kwasa, haka dole mu mutu. Amma Allah ba ya ɗaukan rai; a maimako, yakan ƙirƙiro hanyoyi domin mutumin da aka kora kada yă kasance yasasshe daga gare shi.