Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sin: The abominable thing that God hates
Ayoyi game da The abominable thing that God hates
Ubangiji yana ƙin hanyar mugaye amma yana ƙaunar waɗanda suke neman adalci.
Sau da sau na aiki bayina annabawa, waɗanda suka ce, ‘Kada ku yi wannan abin ƙyama da na ƙi!’
“Saboda haka ga abin da Ubangiji Maɗaukaki, Allah na Isra’ila, yana cewa na ƙudura in aukar muku da masifa in kuma hallaka dukan Yahuda.