Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sin: Is transgressed by every

3 ayoyi · 120 fannoni

Ayoyi game da Is transgressed by every

  1. Gama duk wanda ya kiyaye dukan doka amma ya yi tuntuɓe a kan abu ɗaya kaɗai, ya zama mai laifin karya dukansu ke nan.

  2. Gama shi da ya ce, “Kada ka yi zina,” shi ne kuma ya ce, “Kada ka yi kisankai.” In kuwa ba ka zina amma kana kisankai, ka zama mai karya doka ke nan.

  3. Duk mai yin zunubi yana karya doka ne; tabbatacce, zunubi, karya doka ne.