Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sin: Abhor themselves on account of
Ayoyi game da Abhor themselves on account of
Saboda haka na rena kaina na kuma tuba cikin ƙura da toka.”
A can za ku tuna da halinku da kuma dukan ayyukanku waɗanda kuka ɓata kanku da su, za ku kuwa ji ƙyamar kanku saboda mugayen abubuwan da kuka aikata.