Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sin: Is provoked to anger by
Ayoyi game da Is provoked to anger by
“Na ɗaga ka daga ƙura na mai da kai shugaban mutanena Isra’ila, amma ka yi tafiya a hanyoyin Yerobowam, ka kuma sa mutanena Isra’ila suka yi zunubi, ka tsokane ni na yi fushi ta wurin zunubansu.