Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sin: Aggravated by neglecting advantages
Ayoyi game da Aggravated by neglecting advantages
“Bawan da ya san nufin maigidansa, kuma bai yi shiri ba, ko kuma bai yi abin da maigidansa yake so ba, zai sha mummunan duka.
Da a ce ban zo na yi musu magana ba, da ba su da zunubi. Yanzu kam, ba su da wata hujja a kan zunubinsu.