Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sin: Recompenses

2 ayoyi · 120 fannoni

Nemi "Sin"

Ayoyi game da Recompenses

  1. Zan riɓaɓɓanya sakayyar da zan yi musu saboda muguntarsu da zunubinsu, domin sun ƙazantar da ƙasata da ƙazantattun gumakansu marasa rai, suka kuma cika abin gādona da gumakansu na banƙyama.”

  2. Ku sāka mata kamar yadda ta sāka muku; ku sāka mata sau biyu na abin da ta yi. Ku dama mata sau biyu na abin da yake cikin kwaf nata.