Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sin: Christ's blood cleanses from
Ayoyi game da Christ's blood cleanses from
Amma in muna tafiya cikin haske, yadda yake cikin haske, muna da zumunci da juna ke nan, kuma jinin Yesu, Ɗansa, yana tsarkake mu daga dukan zunubi.