Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sin: Guilt of concerning
Ayoyi game da Guilt of concerning
in na ɓoye zunubina yadda mutane suke yi, ta wurin ɓoye laifina a cikin zuciyata,
Duk wanda ya ɓoye zunubansa ba ya taɓa cin nasara, amma duk wanda ya furta ya kuma ƙi su yakan sami jinƙai.