Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sin: Prayer hindered by
Ayoyi game da Prayer hindered by
Da a ce na ji daɗin zunubi a zuciyata, da Ubangiji ba zai saurara ba;
Amma laifofinku sun raba ku da Allahnku; zunubanku sun ɓoye fuskarsa daga gare ku, saboda kada yă ji.