Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sin: Rebellion against God

2 ayoyi · 120 fannoni

Ayoyi game da Rebellion against God

  1. Ku tuna da wannan, kada kuma ku manta yadda kuka tsokane Ubangiji Allahnku, har ya yi fushi a hamada. Daga ranar da kuka bar Masar har sai da kuka isa nan, kuna ta tawaye wa Ubangiji.

  2. Duk wanda ya yi wa maganarka tawaye, ya ƙi yă yi biyayya da maganarka, ko da umarnin da ka ba shi, za a kashe shi. Ka dai ƙarfafa ka kuma yi ƙarfi hali!”