Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sin: Mourned over
Ayoyi game da Mourned over
Na furta laifina; na damu da zunubina.
An ji kuka a filayen tuddai, kuka da roƙon mutanen Isra’ila, domin sun lalace hanyoyinsu sun kuma manta da Ubangiji Allahnsu.