Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sin: To search for, in our hearts
Ayoyi game da To search for, in our hearts
Ka bincike ni, ya Allah ka kuma san zuciyata; ka gwada ni ka kuma san damuwata.
Duba ko akwai wani laifi a cikina, ka bishe ni a madawwamiyar hanya.