Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sin: Guilty of, in everything they do

2 ayoyi · 120 fannoni

Ayoyi game da Guilty of, in everything they do

  1. Girmankai da fariya, su ne fitilar mugaye, wannan kuwa zunubi ne!

  2. “Saboda haka ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa, ‘Domin ku mutanen nan kun tuna da laifinku ta wurin tawaye, kun kuma bayyana zunubanku cikin dukan abin da kuke yi, domin kun yi haka, za a kama ku.