Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sin: No man can cleanse himself from
Ayoyi game da No man can cleanse himself from
Ko da na wanke jikina duka da sabulu, na wanke hannuwana kuma da soda,
duk da haka za ka jefa ni cikin ƙazamin wuri, yadda ko rigunan jikina ma za su ƙi ni.
Wa zai iya cewa, “Na kiyaye zuciyata da tsarki; ni mai tsabta ne marar zunubi kuma”?
Ko da yake ka wanke kanka da sabulu ka yi amfani da sabulu mai yawa, duk da haka har yanzu tabon laifinka yana nan a gabana,” in ji Ubangiji Mai Iko Duka.