Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sin: Sometimes secret
Ayoyi game da Sometimes secret
Ka ajiye laifinmu a gabanka, asirin zunubanmu a hasken kasancewarka.
Zunuban waɗansu mutane a fili suke, suna shan gabansu zuwa hukunci; zunuban waɗansu kuwa sukan bi su a baya.