Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sin: Expect impunity in
Ayoyi game da Expect impunity in
Yakan ce wa kansa, “Ai, Allah ya manta; ya rufe fuskarsa ba ya gani.”
Kun yi waɗannan abubuwa na kuwa yi shiru; kun ɗauka gaba ɗaya ni kamar ku ne. Amma zan tsawata muku in kuma zarge ku a fuskarku.
Suna ce, “Ubangiji ba ya gani; Allah na Yaƙub bai kula ba.”