Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sin: Departed from
Ayoyi game da Departed from
Juyo daga mugunta ku yi alheri; nemi salama ku kuma yi ƙoƙarin samunta.
Duk da haka, ƙaƙƙarfan tushen nan na Allah yana nan daram, an hatimce shi da wannan rubutu, “Ubangiji ya san waɗanda suke nasa,” da kuma, “Duk wanda ya bayyana yarda ga sunan Ubangiji, to, dole yă yi nesa da aikata mugunta.”