Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Wind: (When destructive,) of the judgments of God

3 ayoyi · 55 fannoni

Ayoyi game da (When destructive,) of the judgments of God

  1. Ta wurin yaƙi da zaman bauta ka hukunta shi, da tsananin tsawa kuma ka kore shi, kamar a ranar da iskar gabas ta hura.

  2. Ubangiji Maɗaukaki zai zo da tsawa da rawar ƙasa da ƙara mai girma, da hadarin iska da guguwa da harshe na wuta mai ci.

  3. Za ka tankaɗe su, iska kuma ta kwashe su, guguwa kuma za tă warwatsa su. Amma za ka yi farin ciki a cikin Ubangiji ka kuma ɗaukaka a cikin Mai Tsarkin nan na Isra’ila.