Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Wind: Quails brought by
Ayoyi game da Quails brought by
Ana nan, sai Ubangiji ya kawo wata iska mai tsanani ta koro makware daga teku. Ta bar su birjik kewaye da sansani, tsayinsu daga ƙasa ya kai kamu biyu, misalin tafiyar nisan yini guda ta kowace fuska.