Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Wind: Of iniquity which leads to destruction
Ayoyi game da Of iniquity which leads to destruction
Dukanmu mun zama kamar wanda yake marar tsabta, kuma dukan ayyukanmu masu adalci sun zama kamar ƙazaman tsummoki; duk mun zama kamar busasshen ganye, kamar iska haka zunubanmu sukan share mu.